Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ra'ayin Bilal Nasir, dalibin dake zaune a Yiwu na kasar Sin, kan aikin dakile cutar COVID-19 a kasar
2020-04-06 15:59:13        cri

Wasu dalibai 'yan Najeriya dake karatu a kasar Sin sun gane ma idonsu yadda al'ummar kasar suke iyakacin kokarin dakile cutar COVID-19, sa'an nan Bilal Nasir, dake zaune garin Yiwu yanzu, shi ma daya ne daga cikinsu. Bari mu saurari ra'ayinsa game da aikin dakile annobar a kasar Sin:

 


 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China