Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yadda ake sayar da kaya ta kafar Intanet a kasar Sin
2020-04-04 19:13:49        cri

 

 

Yadda ake gabatar da kaya, gami da sayar da su kai-tsaye ta kafar sadarwar Intanet a kasar Sin. A yayin da ake fama da cutar COVID-19 a kasar, ana kara amfani da fasahohin sadarwar zamani, kamar Intanet domin gudanar da kasuwanci, musamman a yankunan karkara, domin kyautata zaman rayuwar al'umma.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China