Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Harkokin yau da kullum suna farfadowa a Jinzhou bisa nasarar yaki da cutar COVID-19 a kasar Sin
2020-04-02 13:02:26        cri


Tun bayan shafe kusan watanni uku ana yaki da cutar numfashi ta COVID-19 a kasar Sin, kawo yanzu an samu manyan nasarori bisa matakan da kasar Sin ta dauka wajen dakile cutar ta COVID-19 kuma harkokin yau da kullum sun fara kankama a sassa da dama a kasar Sin.

Abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam ya tuntubi Ibrahim Aliyu, wani dalibi dan Najeriya dake karatun digiri na biyu a jami'ar kiwon lafiya ta birnin Jinzhou dake lardin Liaoning na kasar Sin domin jin halin da ake ciki a yankin, ga karin bayanin da yayi masa.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China