Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wu Lei ya kamu da cutar COVID-19
2020-03-27 12:49:25        cri

An tabbatar da dan wasan kwallon kafa na kasar Sin Wu Lei wanda yake wasa a kungiyar Espanyol ta kasar Spaniya ya kamu da cutar COVID-19. Kungiyar ta tabbatar da cewa, 'yan wasanta guda 6 sun kamu da cutar.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China