Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Japan da IOC sun amince da dage gasar Olympic ta Tokyo da shekara guda
2020-03-24 21:39:20        cri
Firaministan kasar Japan Shinzo Abe, da shugaban kwamitin kasa da kasa na shirya gasar Olympic Thomas Bach, sun amince da dage gasar wasannin Olympic na birnin Tokyo zuwa a kalla lokacin zafi na shekarar 2021 mai zuwa, kamar dai yadda sanarwar fadar firaministan Japan din ta sanar.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China