2020-03-26 14:56:06 cri |
Nan gundumar Xuan'en ce da ke yankin Enshi mai zaman kansa na kabilar Tujia da ta Miao na lardin Hubei na kasar Sin, inda aka kunna dukkanin fitilu, don bayyana godiya da girmamawa ga lokitocin da aka tura daga birnin Tianjin na kasar zuwa wurin, wadanda suka samar musu gudummawa kuma za su koma bayan sun kammala ayyukansu.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China