2020-03-26 14:56:26 cri |
Yanayin bazara lokaci ne da masu kiwon zuma ke fama da aiki. Ouyang Teng ya shafe shekaru kusan ashirin yana kiwon zuma, don haka ya ce suna zuwa ne inda furanni suke. (Bilkisu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China