Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dr. Nasiru Sani Gwarzo: Gwamnatin Najeriya na daukar matakai daban-daban don dakile cutar COVID-19
2020-03-22 15:57:16        cri

 


Cutar numfashi ta COVID-19 na ci gaba da bazuwa a duk fadin duniya, ciki har da tarayyar Najeriya da ma sauran kasashen nahiyar Afirka. Game da wannan batu, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da Dr. Nasiru Sani Gwarzo, kwararren likita a sashen yaki da yaduwar cutuka, kana likita mai yaki da cutuka masu yaduwa a tarayyar Najeriya, don jin ta bakinsa game da matakan da gwamnatin Najeriya ke dauka domin hana yaduwar cutar COVID-19 a kasar. A cewarsa, gwamnatin Najeriya tana amfani da dabarun da ta koya daga kasar Sin wajen dakile wannan cuta.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China