Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda sojojin kasar Sin wadanda suke tabbatar da zaman lafiya a kasar Congo Kinshasa suke gyara wata gada a kasar
2020-03-24 08:50:50        cri

 

 

 

 

A 'yan kwanakin baya, kasan wata gadar karfe mai tsawon mita 30 dake yankin Lusenda na lardin Kiv na kudu na kasar Congo Kinshasa ya rushe. Da suka samu umurni daga cibiyar ba da umurni ta kungiyar MDD ta tabbatar da kwanciyar hankali a kasar Congo Kinshasa, nan da nan, rukunin masu aikin injiniya na rundunar sojojin kasar Sin wadda ke tabbatar da zaman lafiya a kasar a madadin MDD ya tafi wurin ya fara gyara tushen gadar har ya cimma nasarar gyara shi. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China