Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Dusar kankara a kasar Sin
2020-03-21 18:35:59        cri

 

 

Duk da cewa an fara dumi a wurare da dama na kasar Sin, ana sanyi sosai har an yi dusar kankara a wasu sassan kasar, musamman arewa maso gabashin kasar. Hotunan dake nuna dusar kankarar da aka yi kwanakin nan a lardin Jilin na kasar Sin.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China