![]() |
|
2020-03-20 21:02:17 cri |
A shirinmu na yau, za mu tuntubi wani malami ko kuma dalibi, sabo da yana koyarwa yana kuma dalibta a birnin Shijiazhuang, hedkwatar lardin Hebei na kasar Sin, domin jin ta bakinsa yadda yake gudanar da harkokin koyarwa da kuma karatu a matsayinsa na malami kuma dalibi musamman a wannan yanayi na musamman da ake ciki, da kuma matakan da aka dauka a wajensu don kandagarkin cutar.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China