Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin dauko wutar yula ta gasar wasannin Olympics ta Tokyo
2020-03-20 09:23:40        cri

An gudanar da bikin dauko wutar yula ta gasar wasannin Olympics ta Tokyo a kasar Girka. An ce, mutane 100 kadai aka gayyata domin halartar bikin.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China