Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Umar Tukur ma'aikaci a kotun daukaka kara dake Abujan Najeriya
2020-03-18 11:48:30        cri


A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya yi hira da Umar Tukur, daya daga cikin tawagar alkalai da ma'aikatan kotun Najeriya wadanda suka zo domin halartar taron karawa juna sani a fannin shari'a wanda ya gudana a kasar Sin, inda ya ga yanayin ci gaban da kasar ta samu, da abun da ya kamata su koya a bangaren shigar da shari'a da yadda ake zama cikin kotuna.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China