Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Pianduo da yaranta 22
2020-03-18 08:34:56        cri

 

 

 

 

 

 

 

Malama Pianduo mai shekaru 37 ta zo ne daga birnin Shigatse na jihar Xizang ta kasar Sin. A shekarar 2014, an dauke ta aiki a gidan marayu da ke birnin Lhasa na jihar, inda ta zama "mama" ga yara 22. A wannan gidan marayu, akwai yara 300, wadanda suka rasa iyayensu, kuma wadanda aka karkasa su cikin gida 18, kowane gida kuma akwai wata "mama" da ke kula da su. A farkon shekarar 2015, malamar ta fara kula da yara 22 da ke cikin gida na 10, inda take zama tare da su da kuma kula da rayuwarsu.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China