Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Motocin jigilar majiyyata
2020-03-16 09:56:48        cri

 

 

 

 

Motar musamman da ake yin amfani da ita wajen kwashe masu kamuwa da cutar numfashi ta COVID-19 tana iya hana iska ta fito daga cikin motar. Yanzu a wani kamfanin dake birnin Wuxi na kasar Sin, ana kokarin samar da irin wannan mota don taimakawa aikin dakile yaduwar annoba a kasar. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China