Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Masu rawar Ballet a Shanghai
2020-03-11 10:50:37        cri

 

 

 

Wasu mutane suna raye-rayen Ballet a birnin Shanghai na kasar Sin. Duk da cewa ana fama da cutar COVID-19 a kasar, wadannan masu rawa suna ta raye-rayensu, amma sun sanya abun rufe baki da hanci.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China