Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hana yaduwar jita-jita shi ma yana taimakawa kokarin dakile yaduwar cutar COVID-19
2020-03-15 20:20:57        cri

A lokacin da ake kokarin dakile cutar COVID-19 a duniya, ana samun wasu jita-jitar da ke yaduwa masu alaka da cutar, wadanda suka yaudare mutane, da raunana yunkurin hana yaduwar cutar. Ta yaya za mu iya magance amincewa da jita-jita? Bello Wang da Ibrahim Yaya na dauke da bayani dangane da batun.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China