Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yasmin Sani Bako
2020-03-03 14:08:45        cri

A wannan mako za mu gabatar muku da wata hira da abokiyar aikinmu Fa'iza Mustapha ta yi da wata Bahaushiya wato Yasmin Sani Bako daga Tarayyar Najeriya. Hajiya Yasmin ta shafe shekaru shida tana karatu a nan kasar Sin, a cikin shirin za ku ji yadda take karatu da zama a kasar, kuma ra'ayinta kan matakan da Sin ke dauka na yaki da cutar numfashi ta COVID-19, da ma kirar da ta yi wa matasa mata wajen samun ilmi don samun abin dogaro da kai.(Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China