Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu abubuwa masu burgewa da suka bulla yayin da ake dakile cutar COVID-19
2020-02-28 22:15:42        cri

Yaduwar wannan annoba ta COVID-19 ta shafi wurare daban daban na kasar Sin, har ma ta sa dukkan sassan kasar ke kokarin hadin gwiwa da juna don tinkararta, inda jama'ar kasar sun nuna wata halayya ta kishin kasa da kokarin bautawa kasa, don neman ganin bayan annobar tun da wuri.

A wannan gagarumin aikin da ake yi na dakile annoba a kasar, ba za a rasa wasu batutuwa masu burgewa ba. Bello Wang da Fa'iza Mustapha sun tattauna wasu daga cikin wadannan abubuwa masu burgewa da suka bulla a kasar.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China