Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Masanin kiwon lafiya: Za'a dakile annobar COVID-19 kafin karshen Afrilu
2020-02-27 15:29:44        cri

Wani Basine shahararren masanin kiwon lafiya Zhong Nanshan, ya ce yana cike da kwarin gwiwar za'a shawo kan annobar cutar numfashi ta COVID-19 kafin karshen watan Afrilu.

Zhong ya yi wannan tsokaci ne a taron manema labarai da aka gudanar a yau Alhamis a birnin Guangzhou na kasar Sin.(Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China