Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin tunawa da marigayi Kobe Bryant
2020-02-28 09:45:49        cri

An gudanar da bikin tunawa da marigayi Kobe Bryant da 'yarsa Gigi a cibiyar Staples, wato dakin wasa na kungiyar wasan kwallon kwado ta Los Angeles Lakes, inda tsohon mashahurin dan wasan kwallon kwando na duniya Michael Jordan yayi jawabi da kuka don tunawa da Kobe.(Zainab Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China