Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Mustapha Adam Usman, dalibin Nijeriya da ke karatu a birnin Shenyang na kasar Sin
2020-02-26 14:18:17        cri


A yayin da al'ummar Sinawa ke kokarin dakile yaduwar cutar numfashi ta Covid-19, halin da 'yan Nijeriya mazauna kasar, musamman ma wadanda ke dalibta a Sin na jawo hankalin al'ummar Nijeriyar.

A kwanan nan, abokin aikin mu Murtala Zhang, ya tattauna da wani dalibi dan Nijeriya da ke birnin Shenyang na kasar, don gane da batutuwa masu nasaba da halin da ake ciki a kasar ta Sin, ga kuma yadda tattaunawar ta su ta kasance.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China