Yayin da gwamnati da al'umar kasar Sin ke ci gaba da dukufa wajen yaki da cutar numfashi ta COVID - 19 a kasar, alummomin duniya na ci gaba da damuwa da halin da mutane ke ciki. Kan haka ne sashen Hausa na CRI ya tuntubi Mustapha Nasiru Abba, dalibi dan Nijeriya dake karatun digiri na 3 a jami'ar birnin Wuhan, wato inda cutar ta bulla, domin jin halin da suke ciki da kuma irin matakaida ake dauka na dakile yaduwar cutar.
Ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance da wakiliyarmu Fa'iza Muhammad Mustapha.