2020-02-22 19:02:36 cri |
Yau sama da wata guda ke nan, tun lokacin da mahukuntan kasar Sin suka hana shiga birnin Wuhan na lardin Hubei inda cutar numfashi ta COVIC-19 ta bulla.
Sai dai bisa managartan matakai da kasar ta Sin ta dauka a kan lokaci, yanzu haka kwanaki kusan 20 ke nan a jere yawan wadanda ke kamuwa ko mutuwa daga cutar na ci gaba da raguwa.
Daga nan birnin Beijing, wakilinmu Ibrahin Yaya ya tattauna da Kabir Mohammed Gwanda Katsina, dan Najeriya dake karatu a jami'ar Wuhan, inda ya bayyana matakan da mahukunta suke dauka na dakile cutar.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China