![]() |
|
2020-02-14 08:52:31 cri |
Ga Filafilin kifin Shark da hukumar kwastam ta kasar Amurka ta kwato, wanda nauyinsu ya kai kilogiram 635, yayin da darajarsu ta kai kimanin dala miliyan daya.(Kande Gao)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China