Kungiyar wasan kwallon kwando mata ta kasar Sin ta samu iznin shiga wasannin Olympics na Tokyo




Kungiyar wasan kwallon kwando mata ta kasar Sin ta doke ta Koriya ta Kudu, hakan na nuna cewa, Sin ta doke dukkan kasashen dake a suke rukuni daya a wasan neman shiga wasannin Olympics na Tokyo, abin da ya bata damar halartar gasar.(Zainab Zhang)