![]() |
|
2020-02-14 08:52:31 cri |
A gidan ibada na Jokhang, malaman addinin Buddah na ba da kyautar kudinsu. Tun bayan barkewar cutar numfashi da kwayar cutar coronavirus ke haddasawa, gidajen ibada na addinin Buddah suna ta gudanar da addu'o'i na rokon alheri, tare da ba da gudummawar kudinsu.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China