![]() |
|
2020-02-12 07:58:32 cri |
Hu Jun, mai shekaru 47, yana aikin tono man fetur da iskar gas a cikin hamadar Taklimakan dake jihar Xinjiang ta kasar Sin. Aiki a cikin hamada na bukatar haye wahalhalu masu tarin yawa, kamar mummunan yanayi, mummunar kurar iska da kuma zaman kadaici.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China