Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Fatan alheri ga kasar Sin
2020-02-08 21:21:53        cri

Al'ummar Sinawa a yanzu haka sun himmatu wajen yaki da cutar numfashi da kwayar cutar Novel Coronavirus ke haddasawa, a daidai wannan lokaci kuma, jerin wasu hotunan da aka hada, masu taken "Karawa Wuhan kwarin gwiwa da fatan alheri ga kasar Sin" sun samu karbuwa tsakanin 'yan Nijeriya mazauna kasar Sin, wasu har sun saka hotunan a matsayin alamarsu ta kafar sada zumunta ta Wechat.

Shin ina ne dalilin da ya sa aka hada hotunan? Yaya kuma halin da 'yan Nijeriya mazauna kasar Sin ke ciki, ko suna cikin koshin lafiya? A biyo mu cikin shirin, don jin karin haske.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China