Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kamfanin jiragen kasa na Kenya ya ba da gudummawar yaki da cutar Corona
2020-02-06 19:52:01        cri

Ma'aikatan dake aiki a kamfanin jiragen kasa dake Mombasa na kasar Kenya, mai suna Africa Star, wanda ya kunshi Sinawa da baki 'yan kasashen waje, sun ba da gudummawa a kokarin da ake yi na yaki da cutar numfashin da ta bulla a birnin Wuhan na kasar。

Ma'aikatan 'yan kasar kenya da suka je birnin Wuhan don samun horo, sun bayyana cewa, tamkar suna gida a lokacin da suke birnin na Wuhan, don haka ya dace su ramawa kura aniyarta. Haka kuma a kowace rana, kamfanin na Africa Star, yana daukar matakan da suka dace don kare lafiyar ma'aikata da fasinjoji 4000. (Ibrahim)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China