Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kare yaduwar cutar numfashi
2020-02-05 09:10:04        cri

 

 

 

 

A kauyen Wuying na 'yan kabilar Miao da ke kan iyakar lardunan Guangxi da Guizhou na kasar Sin, ma'aikatan lafiya na ilmantar da mazauna kauyen matakan kandagarkin cutar numfashi da kwayar cutar novel coronavirus ke haifarwa, don hana yaduwar cutar zuwa kauyen. Mazauna kauyen sun amsa wannan kira, har ma sun soke shagulgula da liyafar da a baya suka shirya za su gudanar a yayin bikin bazara.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China