![]() |
|
2020-01-26 22:12:58 cri |
Taron ya ce ya kamata kwamitocin jam'iyyar kwaminis mai mulkin kasar da gwamnatoci a dukkan matakai su kara fahimtar matsanancin halin da ake ciki game da kandagarki, da yaki da cutar, kana a mayar da batun kula da lafiyar jama'a sama da komai, da daukar kwararan matakai, da kara kaimi, da amfani da karin matakan kimiyya wajen dakile yaduwar annobar cutar.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China