Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ana murnar shiga sabuwar shekara ta bera
2020-01-25 21:18:43        cri


Jama'a, yanzu haka, al'ummar Sinawa a duk fadin duniya suna gudanar da bikin bazara, wato bikin murnar sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu. Shin yaya bikin ya kasance? Wadanne al'adu ne ake bi na gudanar da bikin? Me kuka sani game da bikin kuma?

Muna fatan za ku kasance tare da mu a shirinmu na Allah Daya Gari Bamban, inda muka tattauna tare da malam Tukur Hassan Tingilin, wanda ya dade yana dalibta a nan birnin Beijing na kasar Sin, don samun karin haske dangane da bikin.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China