Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gonaki a birnin Ningxia
2020-01-22 08:58:49        cri

 

 

 

 

Gonaki a birnin Ningxia, inda ake yin ban ruwa da ruwan rawayen kogi, kuma yana da tarihin fiye da shekaru 2000, hakan ya sa ya kasance irin wannan gonaki mafiya dogon tarihi a kasar Sin. Saboda haka, tsarin muhalli a wannan wuri ya zama muhimmin matakin kiyaye muhallin hallitu a yammacin kasar Sin. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China