Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
'Yar kabilar Zang da ke aikin kula da jirgin kasa
2020-01-23 13:21:48        cri

 

 

 

 

Malama Gongjiu Quzhen ke nan 'yar kabilar Zang, wadda take aikin kula da jirgin kasa da ke zirga-zirga a tsakanin birnin Lhasa da na Shigatse, inda kowace rana take zirga-zirga har sau biyu a tsakanin biranen biyu. Malamar ta ce, ba samar da saukin zirga-zirga ga mazauna shiyyar kadai jirgin kasa ya yi ba, har ma da samar da guraben aikin yi ga matasa 'yan kabilar Zang.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China