Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi Jinping:Hada kan juna don gina al'umma mai makomar bai daya tsakanin Sin da Myanmar
2020-01-18 00:35:23        cri
A ranar Jumma'a da dare, a birnin Naypyidaw, babban birnin kasar Myanmar, shugaba Xi Jinping ya halarci liyafar da shugaban kasar Myanmar Win Myint ya shirya a fadarsa don yin maraba da zuwansa. A jawabin da ya gabatar, shugaba Xi Jinping ya ce, a yayin cika shekaru 70 da kulla huldar diplomasiyya a tsakanin kasashen biyu, ya kamata kasashen su hada kan juna wajen gina al'umma mai makomar bai daya a tsakaninsu, don bude sabon zamanin huldar da ke tsakaninsu. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China