Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Karon farko yawan kudin shigar kowane Basine ya kai fiye da dala dubu 10
2020-01-17 14:07:14        cri

Shugaban hukumar kididdga ta kasar Sin Ning Jizhe ya bayyana a gun taron manema labarai da ofishin yada labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta gabatar cewa, alkuluma na nuna cewa, a shekarar 2019, adadin kudin shigar kowane Basine ya kai Yuan 70892, kwatankwacin dala 10276, karon farko ke nan da adadin ya haura dala dubu 10. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China