Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasuwar tallafawa matalauta ta birnin Beijing
2020-01-17 14:06:56        cri

 

 

Jama'a, ko kun san za ku iya tallafawa matalauta ta hanyar sayan kayayyakin da suka samar? Wannan wata dabara cikin manufar da kasar Sin ta gabatar don cimma burinta na cire dukkan al'ummun kasar daga kangin talauci a shekarar 2020. Bari ku saurari karin bayani dangane da batun kau da talauci gami da wata kasuwar musamman da aka kafa a birnin Beijing na kasar Sin don taimakawa matalauta. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China