2020-01-15 14:09:41 cri |
Sinawa su kan yi amfani da dabbobi guda 12 domin alamta kowace shekara bisa al'ada. Hotunan dake nuna wasu masu fasaha wadanda ke amfani da tabo domin samar da siffofin bera masu ban sha'awa domin murnar shiga sabuwar shekara.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China