Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Na'urar Harba Tauraro
2020-01-13 08:29:45        cri

 

 

 

Na'urar harba tauraron dan adam samfurin Long March-5 ita ce na'urar dake dauke da tauraron dan adam mafi girma ta kasar Sin.Na'urar za ta gudanar da aikin harba tauraron zuwa duniyar Mars na farko na kasar Sin da kuma aikin harba tauraron dan Adam na Chang'e-5 zuwa duniyar wata domin samu wasu bayanai daga duniyar watan wadanda za'a kawo samfurinsu zuwa wannan duniya da muke ciki. Bugu da kari, sauya fasalin na'urar Long March-5B, za'a iya amfani da shi wajen gina tashar ayyukan sararin samaniyar kasar Sin.(Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China