Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga yadda hafsoshin wata rundunar samar da kayayyakin sojan kasar Sin suke samun horo a lokacin matukar sanyi
2020-01-14 08:02:21        cri

 

 

 

 

 

        A ran 3 ga watan Janairun bana, a wani yankin karkarar birnin Beijing, wata rundunar samar da kayayyaki ga sauran rundunonin sojan kasar Sin ta kaddamar da horo karo na farko na shekarar bana. Ga yadda hafsoshin rundunar suke kan gaba wajen samun horo a yankin karkara a lokacin da sanyin yanayi ya kai kasa da maki 15 na ma'aunin Celsius (-15℃). (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China