Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Mutumin da ba'a haife shi da kafa ko hannu ba
2020-01-11 15:54:04        cri

 

 

 

 

Bawon Allah Yuan Lidong, wanda ba'a haife shi da kafa ko hannu ko daya ba, bai yi kasa a gwiwa ba har yana kokarin gudanar da ayyuka daban-daban don karfafawa sauran mutane gwiwa, saboda nakasa ba kasawa ba ce!(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China