Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Makarantar yara 'yan kabilar Hezhe
2020-01-09 08:05:14        cri

 

 

 

 

Jama'a, nan ne wata makarantar yara'yan kabilar Hezhe da ke gundumar Zhuaji ta lardin Heilongjiang ta kasar Sin, gundumar da aka fi samun'yan kabilar Hezhe. Tun daga shekarar 2016, makarantar ta fara aiwatar da shirin yayata al'adun kabilar Hezhe, inda ake koyar da 'yan makarantar harshensu da raye-rayensu da ma irin zanen gargajiyarsu da suka yi da fatan kifi, don fadakar da yaran al'adunsu na gargajiya. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China