Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hajiya Fatima Adamu
2020-01-07 14:48:31        cri

A wannan mako za mu gabatar muku da wata hira da abokin aikinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Hajiya Fatima Adamu, wato shugabar gidauniyar Isa Wali dake jihar Kano, a tarayyar Najeriya.

Hajiya Jamila ta shafe shekaru tana aiki da gidauniyar, a cikin shirin zaku ji dalilin da yasa aka kafa gidauniyar ta Isa Wali, da irin manyan nasarorin da gidauniyar ta samu a fannonin taimakawa yara mata damammakin shiga makarantu, da tallafawa 'yan makaranta musamman marasa sukuni wajen kyautata karatunsu, haka kuma ta bayyana kalubalen da take fuskanta yayin tafiyar da harkokin gidauniyar. (Kande Gao)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China