Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar cin borkono
2020-01-04 17:09:10        cri

 

 

 

Hotunan gasar cin borkono ke nan da aka gudanar kwanakin baya a birnin Sanya na lardin Hainan na kasar Sin, inda wanda ya lashe gasar ya cinye borkono har 34 a cikin minti daya.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China