Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn

Nakasa ba kasawa ba ce

2020-01-01 10:51:50        cri

 

 

 

 

Bawon Allah Su Zubing dake birnin Chongqing ya rasa hannayensa biyu sakamakon wani hadarin da ya gamu da shi, amma bai taba yin kasa a gwiwa ba inda ya himmatu wajen gudanar da ayyukan noma da kiwon shanu, abun da ya sa zaman rayuwarsa ya inganta sosai. Nakasa ba kasawa ba ce!(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China