Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Tabkin kishiri na Qarham dake jihar Qinghai
2019-12-31 08:23:34        cri

Tabkin kishiri na Qarham dake jihar Qinghai. Wanda ya kasance tabkin kishiri dake iya samar da takin gona. Saboda an rika raya sana'ar yawon shakatawa a nan, yanzu wannan tabki ya zama wurin dake jawo hankalin masu bude ido sosai. (Amina Xu)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China