Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Jirgin ruwa maras matuki
2020-01-02 07:30:02        cri

 

 

Wannan jirgin ruwa ba ya bukatar matuki, wato zai iya gudu a cikin ruwa da kansa, ba tare da samun kulawa daga mutane ba. Wannan sabon nau'in jirgin ruwa shi ne irinsa na farko da aka samar a kasar Sin. Ana fatan yin amfani da shi wajen dakon kaya, bayan wasu gwaje-gwajen da za a yi masa. (Bello Wang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China