Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Toni-Ann Singh ta lashe gasar sarauniyar kyau
2019-12-31 08:22:31        cri

 

 

 

 

An zabi Toni-Ann Singh, mai shekaru 23 'yar kasar Jamaica a matsayin sarauniyar kyau ta duniya, yayin gasar da aka shirya a birnin London na kasar Burtaniya,. An shirya gasannin fidda sarauniyar kyau ta duniya sau 5 a shekarar 2019, dukkansu mata bakar fata ne suka lashe gasar, hakan ya bude wani muhimmin shafi a tarihin kundin zabar sarauniyyar kyau. (Bilkisu Xin)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China