Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin za ta kammala tsarin Beidou a shekarar 2020
2019-12-27 20:48:35        cri
Mai magana da yawun shirin samar da tsarin shawagin tauraron dan-Adam na BeiDou-3 (BDS-3) na kasar Sin Ran Chengqi, ya bayyana cewa, kasar Sin za ta kammala gina tsarin BDS-3, bayan wasu taurarin dan-Adam biyu da za a harba su kafin karshen watan Yunin shekarar 2020.

Ran ya shaidawa taron manema labarai da ofishin watsa labarai na majalisar zartaswar kasar ya shirya cewa, bisa tsarin na BDS a matsayin jigo, za a samar da wani cikakken tsari kuma a kan lokaci da za a ci gajiyarsa nan da shekarar 2035.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China